Me ya sa sojoji suka yi bore a Nijar?

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Me ya sa sojoji suka yi bore a Nijar?
An wallafa

Ƙura ta lafa a Yamai babban birnin Nijar bayan da wasu sojoji masu tawaye suka kai hari filin jirgin sama da fadar shugaban ƙasa a makon da ya gabata.

Ga manyan abubuwan da suka faru yayin boren.