BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ɗarikar Ƙadiriyya: Asalinta da tasirinta na sama da shekara 900 a duniya
Kusan ƙarni goma bayan rayuwar Sheikh Abdulƙadir Jilani, Ɗarikar Ƙadiriyya na ci gaba da kasancewa ɗaya daga cikin manyan makarantu na tarbiyyar a duniyar Musulunci
Manchester United na harin Howe, Arsenal na zawarcin Baena
Ana alaƙanta Manchester United da Antonio Conte, ko Unai Emery, ko Eddie Howe, ko Julian Nagelsmann a cikin jerin waɗan da za su iya maye gurbin Michael Carrick, yayin da Arsenal ke son ɗan wasan Atletico Madrid Alex Baena da na Monza Gustavo Varela.
Wane ne Eisenkot, mutumin da ke burin kawar da Netanyahu a zaɓen Isra'ila?
Mun yi bayani game da tsohon kwamandan sojojin da ke zama babbar barazana ta siyasa ga Firayim Minista Benjamin Netanyahu a babban zaɓen da ke tafe.
Gwamnatin Tinubu ta amince da shirin rage tsadar rayuwa
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Alhamis 22/10/2026
Mene ne harajin man fetur da Tinubu ke son ɓullo da shi?
Wata sabuwar muhawara ta kunno kai a Najeriya kan zargin cewa gwamnatin ƙasar na shirin ɓullo da wani sabon haraji da ka iya ƙara tasiri ga farashin man fetur a ƙasar.
Carrick ya ci gaba da aiki, yayin da Man Utd ke duba yiwuwar maye gurbinsa
Yayin da ake sa ran Michael Carrick zai jagoranci wasan ranar Lahadi da Bournemouth a Premier League, Manchester United ta fara aikin nemo wanda zai maye gurbinsa.
Wace ce matar da ta kai Ebola Najeriya?
Matar wani jami'in diflomasiyya ne da ke Abuja ta yi tafiya zuwa Kampala don hutu.
Yaya girman rikicin cikin-gida a APC, kuma ta yaya zai shafi jam'iyyar?
Ana dai ganin akwai wasu alamun ɓaraka a babbar jam'iyyar ta APC a cikin-gida, kamar yadda lamarin yake a sauran jam'iyyu a ƙasar, musamman waɗanda suke da ƙarfi a siyasar ƙasar.
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 23 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 22 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 22 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 22 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Fernandes zai ci gaba da zama kyaftin din Man United
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye a BBC Hausa daga 19 zuwa 25 ga watan Oktoban 2026.
Me ya sa magoya bayan Man City ke yi wa taken Premier League ihu?
Hayaniyar ihu da tsangwama lokacin taken Premier League da Champions League kafin fara wasa yanzu ya zama ruwan dare a filin wasa na Etihad Stadium.
Chelsea na zawarcin Ayari, Barcelona da Madrid na neman Manzambi
Ɗan wasan tsakiya na Brighton, Yasin Ayari, yana cikin jerinƴan wasan da Chelsea ke sha'awar ɗauka; Barcelona da Real Madrid na sa ido kan Johan Manzambi na Aston Villa, yayin da ɗan wasan gaba na Arsenal, Viktor Gyokeres, zai iya barin ƙungiyar.
Hukumar binciken kuɗi na duba bayanan lissafin kuɗin Man City
Hukumar kula da binciken kuɗi ta Birtaniya ta tabbatar tana jagorantar bincike kan wasu matsalolin da suka shafi bayanan lissafin kuɗin Manchester City.
Real Madrid na son Calafiori, Man United ta dage kan Hall
Real Madrid na ci gaba da nuna sha'awar ɗaukar Riccardo Calafiori, Manchester United na zawarcin Lewis Hall, yayin da Liverpool da Arsenal duk suke neman Xavi Espart.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Wace ƙungiya ce Como wadda ta koya wa Man United darasi?
Labarin nasarar Serie A Como ta koma daga Serie D zuwa Gasar Zakarun Turai - yanzu sun koya wa Manchester United darasi a Turai.
Me ya sa ake ci gaba da raɗe-raɗi kan mutuwar Kim Jong Un?
Kafafen yada labaran gwamnatin Koriya ta Arewa sun wallafa hotunan shugaban mulkin kama-karya tare da 'yarsa bayan jita-jitar da ba a tabbatar ba ta yadu.
Abubuwan da suka kamata ku riƙa ci domin samun lafiyayyar fata
Fata, wani muhimmin sashe ne a jikinmu, kuma dole ne mu rayu da ita. Baya ga kasancewa tana ƙawata jikinmu, kula da fata da kyau na kuma amfanar lafiyarmu baki ɗaya.
Atiku, Obi da Duke na dab da cimma yarjejeniyar tsayar da ɗan takara guda – G100
Wannan shafi na kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Laraba 21/10/2026
Me ya haifar da rikicin shugabancin majalisar dattawa mai zuwa tun yanzu?
Matakin ya haifar da muhawara mai zafi tsakanin sanatoci, inda wasu ke kallonsa a matsayin yunƙurin tabbatar da ci gaba da kwanciyar hankali, yayin da wasu kuma ke ganin kamar an fara raba mukamai tun kafin zaɓe.
Yadda aka rataye mutanen da suka ‘aikata assha’ a masallacin Makka
A ranar 14 ga Oktoba ne kafafen yaɗa labaran gwamnatin Saudiyya suka ruwaito cewa an aiwatar da hukuncin kisa kan wasu 'yan Bangladesh biyu, mace da namiji, bayan an zarge su da aikata "ayyuka na rashin ɗa'a" a cikin wani masallaci.
Dars Hausa: BBC za ta ƙaddamar da shirin ilmantar da yaran da ba sa zuwa makaranta
BBC World Service ta faɗaɗa shirin ilmantarwa na "Dars" da ya samu lambar yabo zuwa harshen Hausa domin yara a Yammacin Afrika.
Me cutar Ebola ke yi wa jikin wanda ta kama?
Ebola na daga cikin cututtuka masu haɗari da ke haddasa zazzaɓi mai tsanani kuma tana iya kai wa ga lalacewar wasu muhimman gaɓoɓin jiki.
Gwamnoni 7 da za su iya fuskantar ƙalubale a zaɓen 2027
Yayin da zaɓen 2027 ke ƙara kusantowa a Najeriya, hankalin 'yan siyasa da masu zaɓe na karkata zuwa kan wasu gwamnoni da ake ganin za su sha baƙar wuya ko ma su rasa mulki a zaɓen 2027 da ke tafe.
Matsayar ƴan takarar shugabancin Najeriya kan tallafin man fetur
Muhawarar ko za a dawo da tallafin mai ko a'a ta mamaye tattaunawar siyasa gabanin babban zaɓen shekarar 2027 a Najeriya.
Me ya hana Iran wallafa wasiyyar Ayatollah Ali Khamenei?
Jinkirin bayyana wasiyyar Ayatollah Ali Khamenei ya zo ne tare da irin wannan jinkirin wajen fitar da sautin murya ko bidiyon wanda ya gaje shi.
Shawarwari uku ga masu tafiya a jirgi don kauce wa ɗaukar kayan laifi
A lokuta da dama dai aka samu matsalar saka wa matafiya kayan laifi cikin jakankunansu ba tare da saninsa.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



























































