BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
A zamanin wane shugaban ne ƴan Najeriya suka fi fuskantar talauci?
A mahangar Bankin Duniya, talauci na nufin yanayin da mutum ba shi da isassun kuɗaɗen da za su biya masa muhimman buƙatun rayuwa kamar abinci, muhalli, sutura, lafiya da ilimi.
Arsenal da Tottenham da Newcastle na sanya ido kan Tresoldi, Liverpool na son Jeltsch
Arsenal da Tottenham da Newcastle na daga cikin ƙungiyoyin da ke sanya ido kan ɗan wasan gaba na ƙasar Jamus, Nicolo Tresoldi; yayin da matashin ɗan wasan baya na Stuttgart Finn Jeltsch, ke ɗaukar hankalin Liverpool.
Matakan kariyar kai 7 da ya kamata malaman addini su ɗauka a Arewacin Najeriya
Kisan gillar da aka yi wa fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Masussuka, a jihar Katsina ya girgiza al'ummar Musulmi da masu ruwa da tsaki a harkokin addini a Najeriya, tare da sake jawo hankalin jama'a kan matsalar tsaro da kariyar malaman addini a ƙasar.
Matan AI da aka yi amfani da su don samun kuɗi a zaɓen shugaban ƙasa
Mata da aka samar da fasahar zamani ta AI suna kamfe a zagaye na biyu na zaben Brazil, suna goyon bayan 'yan takara da kuma jawo hankalin masu amfani da su ga abubuwan da suka shafi manya.
Fitattun malaman Musulunci 7 da aka yi wa kisan gilla a arewacin Najeriya
A ranar Litinin da maraice ne wasu ƴanbindiga ɗauke da makamai suka buɗe wa malamain wuta jim kaɗan bayan fita daga gidansa domin halartar wurin da yake karantawar.
Shugaba Tinubu ne neman ciyo bashin sama da dala biliyan 20
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Talata 27/10/2026
Abu 7 da bincike ya gano kan mutuwar matasa 33 masu haƙar zinare a Neja
A watan Satumba ne dai Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da cikakke kuma sahihin bincike, game da mutuwar mutanen da ake zargin suna hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba.
Wane ne Sheikh Yahaya Masussuka da ƴan bindiga suka kashe?
A wata tattaunawa da BBC, baturen ‘yansanda reshen Dutsen Ma ya bayyana cewa wasu ‘yan bindiga ne suka kashe mashahurin malamin a yammacin Litinina kofar gidansa.
Wane tasiri zaɓen Isra'ila zai yi kan Iran?
A zaɓen majalisar dokokin Isra'ila, masu adawa da Firayim Minista Benjamin Netanyahu suna ƙoƙarin kawo ƙarshen shugabancin ɗan siyasar da ya kafa tarihin zama mafi tsawon lokaci a kan mulki.
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Hantsi, 06:30, 28 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 28 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 27 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 27 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Ƴan wasan da suka samu kyautuka a bikin Ballon d'Or na 2026
Kyaftin ɗin tawagar Ingila Harry Kane ne ya lashe kyautar gwarzon ɗan kwallon na wannan shekara, yayin da abokan takararsa, Kylian Mbappe da Lamine Yamal suka zo na biyu da na uku.
KAI TSAYE, An bai wa Carrick wa'adin cin Chelsea ko a kore shi
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 26 zuwa Asabar 31 ga Oktoban 2026.
Ballon d'or 2026: Kane ne gwarzon dan kwallon kafa na duniya
Harry Kane ya lashe kyautar Ballon d'Or ta 2026, karon farko da dan Ingila ya karbi kyautar bayan shekara 25, wanda ya taka rawar gani a Bayern Munich da kuma tawagar Ingila.
Howe na shirin tattaunawa da United, ƙungiyoyin Firimiya uku na zawarcin Karl
A shirye Eddie Howe yake don fara tattaunawa da Manchester United idan har suka raba gari da Michael Carrick, wasu ƙunguiyoyin dake buga gasar Firimiya uku na sa ido kan ɗan wasan Bayern Munich Lennart Karl, sai Manchester United da ke harin ɗan wasan Everton Jarrad Branthwaite.
Man United ta kara nutsewa a teburin Premier
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye a BBC Hausa daga 19 zuwa 25 ga watan Oktoban 2026.
Liverpool na harin Luka Vuskovic, AC Milan na son Leny Yoro
Manyan ƙungiyoyin na ci gaba da sa ido kan ɗan wasan Brighton Luka Vuskovic, sai dai Liverpool ba ta da niyar ɗauko ɗan wasan Trent Alexander-Arnold zuwa ƙungiyar, iyayin da kuma AC Milan ke harin ɗan wasan Manchester United Leny Yoro.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda bidiyon ƴan agajin Izala ya tayar da ƙura a Najeriya
A cikin bidiyon, an ga matasan suna fareti tare da furta wasu kalamai a salon waƙa, waɗanda suka sa wasu 'yan Najeriya nuna fargabar cewa za su iya "haddasa tarzoma".
Jihohin da Peter Obi zai iya fuskantar ƙalubale a 2027
Yayin da ake ci gaba da tattaunawa kan nasarar da haɗakar siyasa tsakanin Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso gabanin zaɓen 2027 za ta iya samarwa musamman a wasu jihohin arewacin ƙasar, tambayar da masu lura da al'amuran yau da kullum ke yi ita ce ko hakan kaɗai zai wadatar wajen buɗe masa ƙofofin nasara a faɗin Najeriya.
Yadda satar ma'aikata ke cutar da ƙananan kasuwanci a Afirka
Wannan rubutun da Budurwa Boina ta yi game da dalilin da ya sa ta rufe ɗakin kwalliyarta ya tayar da hankalin sauran ƙananan masu kasuwanci.
Arsenal na zawarcin Varela, Crystal Palace na son ci gaba da riƙe Ismaila Sarr
Ɗan wasan gaba ɗan ƙasar Portugal, Gustavo Varela, yana cikin wadanda Arsenal ke sa ido a kai; Crystal Palace na son ci gaba da riƙe dan wasan gefe Ismaila Sarr; yayin da wasu daga cikin manyan ƙungiyoyin Turai ke nuna sha'awar ɗaukar ɗan wasan baya na Brighton, Luka Vuskovic.
Ƴan Houthi sun yi iƙirarin kai hari tashoshin tura mai na Saudiyya
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Litinin 26/10/2026
Me ya sa nasarar Lula ke da muhimmanci bayan lashe zaɓe wa'adi na huɗu?
Le président brésilien remporte une victoire qui semblait improbable il y a quelques jours lors du second tour face au candidat de droite Flávio Bolsonaro et entame ainsi un quatrième mandat semé d'embûches.
Yadda aka yi jana'izar mutum 50 da suka mutu a harin ƴanbindiga a Taraba
Ƴanbindiga sun kai hari hari ƙauyen ne jim kaɗan bayan sallar Juma'a, suna harbin kan mai uwa da wabi, tare da sace kayayyakin abinci da kuma ƙona shaguna da babura.
Fitattun mutanen da ke cikin kwamitin yaƙin neman zaɓen Obi da Kwankwaso
Jam'iyyar ta ce ta fitar da sunayen kwamitin da nufin faɗaɗa tasirin yaƙin neman zaɓenta a dukkan jihohin Najeriya.
Ko Kwankwaso zai raba ƙuri'ar Atiku a jihohin Arewa?
A zaɓen 2023, Atiku Abubakar na PDP da Rabiu Musa Kwankwaso na NNPP sun yi gogayya wajen neman goyon bayan masu kaɗa ƙuri'a a jihohin Arewa.
Shin Iran na son yaƙi ya zama hanyar karya lagon Trump a zaɓe ne?
Yaƙin da Isra'ila da Amurka suka ƙaddamar kan Iran ya haifar da hauhawar farashin makamashi a kasuwannin duniya, kuma babu wata alama ta kawo ƙarshen shi nan kusa.
Gine-gine 8 mafiya ƙayatarwa a duniya
Tsawon lokaci mai yawa, masu zanen gine-gine suna amfani da launi a matsayin wata muhimmiyar hanya wajen ƙara wa ayyukansu kyan gani, armashi da kuma baje fasaha
Iran da ƙawayenta na shirin kai mana hari lokacin zaɓe - Netanyahu
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Lahadi 25/10/2026
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.




























































