BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Iran da ƙawayenta na shirin kai mana hari lokacin zaɓe - Netanyahu
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Lahadi 25/10/2026
Gine-gine 8 mafiya ƙayatarwa a duniya
Tsawon lokaci mai yawa, masu zanen gine-gine suna amfani da launi a matsayin wata muhimmiyar hanya wajen ƙara wa ayyukansu kyan gani, armashi da kuma baje fasaha
Da gaske Tinubu ne ya yi silar zaman Buhari shugaban Najeriya?
Sau biyar marigayin ya tsaya takarar shugaban ƙasa, inda ya faɗi uku a 2003 da 2007 da 2011, sannan ya samu nasara a biyu a 2015 da 2019.
Amfani da illolin madarar shanun da ba a tafasa ba
Yawancin nau'ikan madarar da ake sayarwa a kasuwa ana dumama ta ne domin kashe kwayoyin cutar da ke cikinta da kuma hana ta lalacewa da wuri.
Ibrahim Traoré: Me ya sa Burkina Faso ta haramta amfani da kalmomin "matalauciyar ƙasa" da "ƙaramar ƙasa"?
Burkina Faso ilitangaza marekebisho ya mitaala, ikiwemo masomo ya Historia, Jiografia na Elimu ya Uraia, kwa lengo la kuondoa, kwa mujibu wake, misemo na maudhui yanayoonekana kuwa "hayana mantiki" au yasiyolingana na uhalisia wa taifa la Burkina Faso.
Muhimman abubuwa 5 da Tinubu da muƙarrabansa suka faɗa a Kaduna
Wani abu da ya ja hankali a game da taron shi ne yadda Tinubu ya ƙaddamar da wani ɓangare na aikin titin Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano a filin taron.
Abu 5 da ya kamata ku sani kan fara yaƙin neman zaɓen Tinubu a Kaduna
Yayin da Najeriya ke shirin gudanar da babban zaben shekarar 2027, jam'iyyar APC ta shirya fara yakin neman zaben sake zaben Shugaba Bola Ahmed Tinubu a ranar 24 ga Oktoba, 2026, a Jihar Kaduna.
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 26 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 25 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 25 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 25 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Man United ta kara nutsewa a teburin Premier
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye a BBC Hausa daga 19 zuwa 25 ga watan Oktoban 2026.
Takarar Ballon d'Or: Fafatawa ta yi zafi a neman kyautar ƙwallon ƙafa mafi girma
Kyautar Ballon d'Or ita ce mafi girma ga dan wasan kwallon kafa a duniya - kuma kishirwar lashe gasar bana sai kara zafi take, fiye da wadanda aka yi a baya.
Liverpool na harin Luka Vuskovic, AC Milan na son Leny Yoro
Manyan ƙungiyoyin na ci gaba da sa ido kan ɗan wasan Brighton Luka Vuskovic, sai dai Liverpool ba ta da niyar ɗauko ɗan wasan Trent Alexander-Arnold zuwa ƙungiyar, iyayin da kuma AC Milan ke harin ɗan wasan Manchester United Leny Yoro.
Manchester United na harin Howe, Arsenal na zawarcin Baena
Ana alaƙanta Manchester United da Antonio Conte, ko Unai Emery, ko Eddie Howe, ko Julian Nagelsmann a cikin jerin waɗan da za su iya maye gurbin Michael Carrick, yayin da Arsenal ke son ɗan wasan Atletico Madrid Alex Baena da na Monza Gustavo Varela.
Me ya sa magoya bayan Man City ke yi wa taken Premier League ihu?
Hayaniyar ihu da tsangwama lokacin taken Premier League da Champions League kafin fara wasa yanzu ya zama ruwan dare a filin wasa na Etihad Stadium.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Zaɓen 2027: Jihohi 7 da Atiku Abubakar zai fuskanci ƙalubale
Sadai dai ana ganin dukkan ƴan takarar akwai jihohi da sassan ƙasar da za su yi tasiri, sannan akwai jihohi da sassan da ake ganin za su fuskanci ƙalubale wajen tara ƙuri'u.
Yadda wata cutar shanu ta yi sanadin mutuwar mutum a karon farko a duniya
Shav cuta ce da ta fi shafar shanu, wadda ake iya yaɗa ta ta hanyar ƙananan ƙwari masu shan jini da aka sani da midges.
Me ya sa har yanzu Houthi ke samun nasara wajen kai wa Saudiyya hari?
Duk da cewa Saudiyya na daga cikin ƙasashen da suka fi kashe kuɗi wajen tsaro a duniya, Houthi sun ci gaba da nuna cewa suna da damar kai hare-hare ta amfani da makamai masu linzami da jirage marasa matuƙa.
Aston Villa na nazari kan Garnacho, Brighton na hari Diego Gomez
Aston Villa na shakkun ɗaukar Alejandro Garnacho a maimakon ɗan ci gaba da taka mata leda a matsayin ɗan wasan aro, Brighton ta dage kan ba zata siyar da Diego Gomez ba, sai Manchester United da masu neman shugabancin ƙungiyar ke bayana damuwa kan yan wasan ƙungiyar.
Yadda mutanen gari suka yi kukan-kura suka kashe gomman ƴan bindiga a Zamfara
A wani al'amari da ya ɗauki hankali, mazauna ƙauyen Birnin Tudu da ke ƙaramar hukumar Gummi a jihar Zamfara sun ce sun kashe aƙalla mutum daga cikin wani gungun ƴan bindiga bayan artabun da suka shafe kwana uku suna yi da su.
Matakai 6 da gwamnatin Tinubu za ta ɗauka don rage raɗaɗi na kwana 90
Gwamnatin Najeriya ta amince da wani shirin tattalin arziki na gaggawa na tsawon kwana 90, wanda ake sa ran zai taimaka wajen rage tsadar rayuwa da kuma sauƙaƙa wa ƴan ƙasa wahalhalun tattalin arziki.
Ɗarikar Ƙadiriyya: Asalinta da tasirinta na sama da shekara 900 a duniya
Kusan ƙarni goma bayan rayuwar Sheikh Abdulƙadir Jilani, Ɗarikar Ƙadiriyya na ci gaba da kasancewa ɗaya daga cikin manyan makarantu na tarbiyyar a duniyar Musulunci
Wane ne Eisenkot, mutumin da ke burin kawar da Netanyahu a zaɓen Isra'ila?
Mun yi bayani game da tsohon kwamandan sojojin da ke zama babbar barazana ta siyasa ga Firayim Minista Benjamin Netanyahu a babban zaɓen da ke tafe.
Gwamnatin Tinubu ta amince da shirin rage tsadar rayuwa
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Alhamis 22/10/2026
Mene ne harajin man fetur da Tinubu ke son ɓullo da shi?
Wata sabuwar muhawara ta kunno kai a Najeriya kan zargin cewa gwamnatin ƙasar na shirin ɓullo da wani sabon haraji da ka iya ƙara tasiri ga farashin man fetur a ƙasar.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



























































